31 Mayu 2026 - 21:37
Source: ABNA24
Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Hizbullah Ta Kai Hari Kan Wata Motar Sojojin Isra'ila Hari A Al-Jalil

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya – ABNA – A rahoton ta Hizbullah ta fitar da hotunan bidiyo na lokacin da jirginta maras matuki na kunar bakin wake ya kai wa motar sojojin gwamnatin yahudawa hari a yankin Al-Jalil da ke arewacin Falasdinu da Isra’ila ta mamaye.

Your Comment

You are replying to: .
captcha